Conakry (IQNA) An sake bude masallacin Sarki Faisal wanda ake yi wa kallon daya daga cikin manya-manyan masallatai a Afirka bayan an sake gina shi tare da taimakon Saudiyya.
Lambar Labari: 3490334 Ranar Watsawa : 2023/12/19
Tehran (IQNA) A jiya 31 ga watan Maris ne aka fara gasar karatun kur'ani mai tsarki karo na 41 na kasa karo na 41 a jamhuriyar Guinea Conakry.
Lambar Labari: 3488898 Ranar Watsawa : 2023/04/01